Mali ita ma a nata karo ta rufe sararin samaniyarta ga kasar Aljeriya
Aljeriya ta rufe sararin samaniyarta ga Mali bayan kakkabo jirgi mara matuki
Gwamnatin Najeriya ta ce za ta karfafi ‘yan sandan kasar da kayayyakin aiki na zamani da kuma karin kudaden alawus
Karin harajin Amurka na iya haifar da kalubalen tabarbarewa ga kayayyakin Nijeriya
Akalla mutane 33 sun mutu sakamakon mamakon ruwan sama da ambaliya a DRC