in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
• An kaddamar da taron shekara shekara na majalisar CPPCC 2018-03-03
Yau Asabar da yamma, a birnin Beijing, aka kaddamar da zaman taron farko na kwamitin majalisar bada shawarwari kan harkokin siyasa ta kasar Sin wato CPPCC karo na 13. Shugaban majalisar, Mista Yu Zhengsheng ya gabatar da rahoton aiki, inda ya ce, ya kamata majalisar CPPCC ta yi kokarin koyon tunanin babban taron wakilai karo na 19 na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin wanda aka yi a bara, kana, ya kamata 'yan majalisar CPPCC su sauke nauyin dake kansu, ciki har da bada shawarwari kan harkokin siyasar kasar, da sa ido kan harkokin kasa bisa tafarkin demokuradiyya, da kuma shiga cikin harkokin siyasa na kasa, ta yadda za su bayar da sabuwar gudummawa ga raya zaman al'umma mai matsakaicin karfi, da kuma raya kasar Sin mai tsarin gurguzu kuma mai zamani...
1  2  
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China