in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban hukumar tsaron kasar Sudan ya yi murabus
2019-04-13 20:22:41 cri
Kwamitin mulkin Soji na Sudan, ya ce shugaban hukumar tsaro da tattara bayanan sirri ta kasar, Salah Abdalla, ya mika wasikar murabus dinsa a yau Asabar.

Wata sanarwa da kwamitin ya fitar, ta ce shugaban kwamitin Abdel-Fattah Burhan Abdel-Rahman, ya amince da murabus din na Salah Abdalla.

An sanar da nada Abdel-Fattah Adel-Rahman ne a jiya, inda ya maye gurbin Awad Mohamed Ahmed Ibn Auf, wanda ya sanar da murabus dinsa a jiyan. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China