in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa birnin Nice na Faransa
2019-03-24 20:38:13 cri
A yau Lahadi, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa birnin Nice na kasar Faransa, inda daga nan kuma ya shiga mota zuwa kasar Monaco, don yin ziyarar aiki a kasar.

Shugaba Xi ya tashi zuwa kasar Monaco ne bayan da ya kammala ziyarar aiki a kasar Italiya. Baya ga Monaco kuma, zai yi ziyarar aiki a kasar Faransa.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China