in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shawarar Ziri Daya da Hanya Daya ba tarkon bashi ba ce
2019-03-08 14:06:55 cri
Mamban majalisar gudanarwar kasar Sin, kuma Ministan harkokin wajen kasar Wang Yi, ya ce shawarar Ziri Daya da Hanya Daya, ba tarkon bashi ba ne, yana mai bayyana shi a matsayin hanyar bunkasa tattalin arziki da zai amfani al'umma.

Ya ce shawarar ta zama dandali mafi girma na hadin gwiwar kasa da kasa kuma wanda ya fi samun karbuwa, yana mai cewa jimilar kasashe 123 da kungiyoyi 29 ne suka rattaba hannu kan yarjejeniyar shiga shawarar da kasar Sin. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China