in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An soma gudanar da aikin ba da tallafin jinya na kasar Sin mai taken "Kowa ce mace da kowane yaro"da MDD ta gabatar a kasar Masar
2018-12-18 14:24:31 cri

A makon da ya wuce ne a birnin Alkahira, babban birnin kasar Masar, aka soma gudanar da shirin ba da tallafin hadin kai na kasar Sin, mai taken"Kowa ce mace da kowane yaro"da MDD ta gabatar, an gudanar da shirin ne da nufin cimma burin kyautata lafiyar mata da yara, wanda ya kasance daya daga cikin muradun ci gaba kafin shekarar 2015 na MDD, kana da ba da tallafi ga masu fama da larura na kasashen Afirka dake fama da talauci da wadanda ke karancin kayan jinya, ciki har da kasar Masar.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China