A cikin shirinmu na wannan mako, wakilinmu Ibrahim Yaya ya tattauna da Louis Muzong, wani dan Najeriya daga jihar Adamawa wanda a yanzu haka ke karatu a jami'ar cibiyar nazarin kimiyya ta kasar Sin wato University of Chinese Academy of Sciences a birnin Beijing, inda dalibin ya bayyana yanayin karatu da zaman rayuwarsa a kasar. Ga yadda tattaunawar tasu ta kasance.