in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hira tare da Aisha Suleiman Baffa
2018-11-07 15:57:00 cri

A baya-bayan nan ne wakiliyarmu Fa'iza Mustapha ta samu damar zantawa da Hajiya Aisha Suleiman Baffa, mataimakiyar shugaban cibiyar kasuwanci, ciniki, masana'antu, noma da ma'adinai ta Kano wato KACCIMA a takaice a yayin ziyarar ta dake da nasaba da kafa masana'antun kasar Sin a Kano ta Najeriya. To, yanzu sai ku biyo mu cikin zantawar da wakiliyarmu Fa'iza ta yi da ita.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China