in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta yabawa kokarin Rasha na shiga ayyukan shawarar "ziri daya da hanya daya"
2018-10-19 20:28:54 cri
Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang, ya bayyana yau Jumma'a a nan birnin Bejing cewa, Sin ta yabawa cikakken goyon-baya, gami da shiga ayyukan da suka shafi shawarar "ziri daya da hanya daya" da kasar Rasha ta yi, inda ta ce, tana fatan yin kokari tare da Rasha, don aiwatar da shawarar "ziri daya da hanya daya", wadda za ta taimaka sosai ga habaka tattalin arzikin duk duniya, da karfafa hadin-gwiwar kasashen duniya ta fannin tattalin arziki.(Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China