in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yau Sin da Najeriya ke bikin murnar kafuwar kasashensu
2018-10-01 16:30:40 cri

Ranar 1 ga watan Oktoba na shekara ta 2018, zagayowar rana ce ta cika shekaru 69 da kafa Jamhuriyar Jama'ar kasar Sin, kana zagayowar rana ce ta cika shekaru 58 da Najeriya ta samu 'yancin kai. Yayin da jama'ar kasashen biyu ke murnar wannan muhimmiyar rana, ma'aikatan sashin Hausa na CRI, wato Ahmad Inuwa Fagam tare da abokin aiki Malam Murtala Zhang sun tsara wani shiri na musamman, inda suka bayyana manyan nasarorin da kasashen biyu suka samu a shekarun baya, gami da hadin-gwiwa da mu'amala da dadadden zumunci dake tsakaninsu. Ga yadda shirin ya kasance.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China