in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hira da gwamnan jihar Imo na tarayyar Najeriya Rochas Okorocha game da taron kolin Beijing na FOCAC na 2018
2018-09-25 14:37:21 cri

A wannan mako, za ku saurari hira da gwamnan jahar Imo dake kudancin Najeriya wato Rochas Okorocha, wanda yana daga cikin gwamnonin da suka rufawa shugaban Najeriya Muhammadu Buhari baya don halartar taron kolin Beijing na FOCAC na shekara ta 2018. Wakilinmu Ahmad Inuwa Fagam ya samu zantawa da gwamnan, inda ya yi tsokaci game da batutuwa da dama da suka shafi hulda tsakanin Sin da Najeriya.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China