in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kamfanin mai na Najeriya NNPC yayi tsokaci game da taron kolin FOCAC na Beijing 2018
2018-09-18 15:07:22 cri

Yayin da aka kaddamar da taron kolin dandanin hadin gwiwar Sin da kasashen Afrika a watan Satumbar wannan shekara ta 2018 wanda kasar Sin ta karbi bakuncinsa a birnin Beijing, taron ya samu halartar shugabannin kasashen Afrika da wakilan hukumomi da ma'aikatun gwamnatoci daga nahiyar Afrika. Wakilin sashen Hausa na gidan radiyon kasar Sin CRI, Ahmad Inuwa Fagam, ya zanta da shugaban kamfanin mai na Najeriya NNPC, Dr. Maikanti Kachalla Baru inda yayi tsokaci game da alfanun dake tattare da taron kolin na FOCAC na Beijing da kuma sauran batutuwa da suka shafi huldar tattalin arzikin tsakanin kasar Sin da Najeriya.

Ku biyo don jin tattaunawa da Dr. Maikanti Baru.


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China