in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hira tare da Uwargidan Shugaban Nijeriya Hajiya A'isha Buhari
2018-09-11 08:18:05 cri

A baya-bayan nan ne wakiliyarmu Fa'iza Mustapha ta samu damar yin hira da Uwargidan Shugaban Nijeriya Hajiya A'isha Buhari a yayin taron koli na dandalin tattaunawar hadin kai tsakanin Sin da kasashen Afirka wato FOCAC da aka shirya a birnin Beijing, inda suka tattauna game da taron da matan shugabanin kasashen Afrika da takwararsu ta Kasar Sin suka yi kan yaki da cutar kanjamau karkashin taron na FOCAC, da kalubalen da mata ke fuskanta a Nijeriya da kuma ayyukan da take yi game da karfafawa mata da kananan yara na kasar. To, yanzu sai ku biyo mu cikin zantawar da wakiliyarmu Fa'iza ta yi da ita.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China