in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tattaunawa da Kalla Ankourao ministan harkokin wajen Jamhuriyar Nijar
2018-09-11 14:43:15 cri

A wannan mako, shirin Sin da Afirka zai gabatar muku da wata hira da muka yi da ministan harkokin wajen Jamhuriyar Nijar, Malam Kalla Ankourao, wanda ya samu halartar taron kolin FOCAC na Beijing na shekara ta 2018. Ministan ya bayyana tasirin huldar dake tsakanin Sin da kasashen Afrika da kuma yadda Nijar ke cin gajiyar mu'amalarta da kasar Sin. Ga yadda tattaunawar ta kasance.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China