in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jakadan Najeriya a kasar Sin na fatan taron kolin Beijing na FOCAC zai kara samar da moriya ga jama'ar Sin da Afirka
2018-08-22 11:46:33 cri



A gabannin taron koli na dandalin tattaunawa kan hadin-gwiwar Sin da Afirka ko kuma FOCAC a takaice, wanda za'a yi daga ranakun uku zuwa hudu na watan Satumba a birnin Beijing, wakilin sashin Hausa na CRI Ahmad Fagam ya zanta da jakadan Najeriya dake kasar Sin, Ambasada Baba Ahmad Jidda, inda ya bayyana muhimmanci da alfanun dake tattare da wannan taron kolin, ya kuma nuna yabo ga manufar gwamnatin kasar Sin na karfafa zumunci da kasashen waje, musamman kasashen Afirka da kuma shawarar nan ta "ziri daya da hanya daya'.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China