in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hira da Jamilu Lawandi Datti dake karatu a birnin Fuzhou na kasar Sin
2018-09-02 14:50:36 cri


A wannan mako, shirin Sin da Afirka ya zanta ne da Jamilu Lawandi Datti, dan Najeriya dake karatu a jami'ar Fuzhou. Abokin aikinmu Ibrahim Yaya ya fara tambayar Jamilu Datti dan takaitaccen tarihinsa da ma dalilin yin tattaki zuwa kasar Sin don karo ilimi da ma bambancin abinci da al'adu da ya fuskanta a lokacin da ya zo nan kasar Sin.

Ga yadda hirar tasu ta kasance.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China