in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Fatima Ibrahim Datti
2018-08-03 12:53:52 cri

Yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gabatar muku da wata bakuwa mai suna Fatima Ibrahim Datti. Hajiya Fatima Ibrahim Datti, wata daliba ce da ke karatu a nan kasar Sin. A cikin hirar da ke tsakanin wakilinmu Ibrahim Yaya da ita, Fatima ta yi bayyana mana tarihinta da yanayin karatunta a nan kasar Sin da ma ra'ayinta kan rawar da mata ke takawa ga ci gaban duniya. (Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China