in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Atika Jafar Abubakar
2018-08-20 19:33:35 cri

Shirin In ba ku na yau ya ziyarci birnin Fuzhou ne dake lardin Fujian a nan kasar Sin, inda wakilinmu Ibrahim Yaya ya zanta da Hajiya Atika Jafar Abubakar, wata daliba 'yar Najeriya dake karatun digiri na biyu a jami'ar nazarin aikin gona da albarkatun gandun daji dake Fuzhou.

A cikin hirar da tsakanin wakilinmu da Hajiya Atika, ta bayyana mana abin da ya ba ta sha'awar zuwa karatu a kasar Sin, da ma dalilinta na nazarin fasahar noman ciyayi da laimar kwadi, inda har ma ta bayyana aniyarta ta kara kwarin gwiwar 'yan uwanta mata na Najeriya wajen noman laimar kwadi don samun abin dogoro da kansu bayan da ya kammala karatu a nan kasar Sin. (Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China