in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Usaidu Usman Bako Nana Aishatu
2018-08-02 19:48:27 cri

Yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gabatar muku da wata bakuwa mai suna Usaidu Usman Bako Nana Aishatu. Hajiya Usaidu, wata 'yar sanda ce a Jamhuriyar Nijar. Duk da cewa aikin ta maza ne suka mamaye shi sosai, amma duk wannan babakere da mazan suka yi a wannan fanni, Hajiya Usaidu ta kasance jami'a a cikinsa, domin nuna cewa su ma mata fa za su iya aikin da duk wani namiji ke iya yi. (Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China