in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Aishatu Yakubu Mai Jama'a
2018-08-02 19:42:19 cri

A cikin shirinmu na yau, za mu ci gaba ne daga inda muka tsaya a makon da ya gabata cikin hirar da wakiliyarmu Fa'iza Mustapha ta yi da Hajiya Aishatu Yakubu Mai Jama'a, wata 'yar siyasa da ke jihar Kano a Tarayyar Najeriya.

A tattaunawarta da wakiliyarmu Fa'iza Mustapha, ta bayyana rawar da mata za su iya takawa a fagen siyasa, da yadda ya kamata mata su yi mu'amala da maza a cikin harkokin siyasa, kana ta yi kira ga maza da su mara wa mata baya. (Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China