in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Malamar jami'ar BFSU: Abokan karatu na na kasar Afirka ta kudu suna son taimaka min wajen koyon harshen Zulu
2018-08-03 12:52:08 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya taba wallafa wani bayani a jaridar "The Star" ta kasar Afirka ta kudu a watan Disamban shekarar 2015, inda ya nuna cewa, kasar Afirka ta kudu kasa ce da ta wuce gaba wajen yawan larduna da biranen ta dake sada zumunci da takwarorin su na kasar Sin, da yawan kwalejoji da kwasa-kwasan Confucious, da kuma karbar daliban kasar Sin a nahiyar Afirka.

Yanzu haka daluban kasar Sin dake Afirka ta kudu suna koyon fasahohi da dama, ciki har da likitanci, injiniya, cinikayya da dai sauransu. A cikin wadannan daliban, akwai wadda ke koyon fasaha ta musamman, wato harshen Zulu, wanda ya kasance daya daga cikin yaren hukuma 11 na kasar Afirka ta kudu, shi ne kuma daya daga cikin yare na yau da kullum a kasar.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China