in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hira da mata biyu da suka fito daga Nijer
2018-06-19 07:52:22 cri

Kwanan baya wakilinmu da Nijer Maman Ada ya samu damar yin hira tare da madam Hadiza Tari, shugabar kungiyar mata ta Fara'a masu sana'ar sarrafa Ridi a jihar Tessaoua (Tesawa) a cikin yankin Maradi na kasar Nijer, da kuma wata malamar boko a jihar Dakoro ta yankin Maradi. To, wane ne wadancan bayin Allah? Yanzu sai ku biyo mu cikin zantawar da wakilinmu Maman Ada ya yi da su.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China