in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kamfanin Hanergy zai bada gudumuwar kashin farko na naurar mai samar da hasken lantarki mai siffar lema, wadda ake kira da Humbrella da ya samar ga kasashen Afrika
2018-05-08 06:40:54 cri
Kamfanin Hanergy na kasar Sin mai samar da kayakkin lantarki masu amfani da hasken rana, ya kaddamar da wata naura mai samar da hasken lantarki mai siffar lema, wadda ake kira da Humbrella.

Kamfanin wanda ya yi bikin kaddamawar mai take 'Lighting Africa" wato "haskaka Afrika" a kwanan baya a nan birnin Beijing, ya ce zai bada gudumuwar kashin farko na naurar da ya samar ga kasashen Afrika. To, masu sauraro a cikin shirinmu na yau na mu kawo muku bayani da wakiliyarmu Fa'iza ta kawo mana.


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China