in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mao Yanxin: Cusa fasaha a zukatan yara
2018-05-03 06:42:37 cri
Yue Shi Tong, wata hukuma ce a birnin Qingdao na kasar Sin mai koyar da yara ilmin zane-zane. Ba kamar yadda sauran hukumomin fasaha suke mai da hankali kan sakamako ba, hukumar Yue Shitong ta fi mai da hankali kan ba da horo ga yara a fannin kwarewar dandana abubuwa. Shugabar hukumar Mao Yanxin na ganin cewa, idan yara suka kware wajen dandana abubuwa, to a lokacin za su koyi fasahar zane-zane cikin sauki. To, masu sauraro, a cikin shirinmu na yau za mu kawo muku bayani game da Mao Yanxin da ayyukan hukumar.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China