Ra'ayin Abdullahi Garba Baji game da halayyar Sinawa
2018-05-16 15:28:58
cri
A wannan mako, za ku ji wata hira da abokinyar aikinmu Fa'iza Muhammad Mustapha ta yi da shugaba Abdullahi Garba Baji, wato shugaban kungiyar mobaji radiyo kulob international, kungiyar masu sauraron gidan radiyon kasar Sin CRI dake tarayyar Najeriya, wanda ya taba lashe gasar kacici-kacici ta masu sauraron sashen Hausa na radiyon CRI a shekarar 1986. Ga kuma cikakkiyar hirar tasu.