in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Adama Dawaki
2018-04-10 06:40:27 cri
Yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gayyato wata bakuwa mai suna Adama Dawaki. Madam Adama Dawaki na daga cikin fitattun mata 'yan jarida a Jamhuriyar Nijar duk da cewa aiki da maza suka mamaye sosai, amma duk wannan babakere da mazan suka yi a wannan fanni, mai daraja Adama ta zame cikinsa domin nuna wa cewa su fa za su iya aikin da duk wani namiji zai yi.(Kande Gao)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China