in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yadda Abdullahi Isa daga jahar Kano ya fahimci bunkasuwar kasar Sin
2018-04-18 10:24:51 cri
A cikin shirin Sin da Afirka na wannan mako, za ku ji wata hira da abokinyar aikinmu Fa'iza Muhammad Mustapha ta yi da wani dan jarida Abdullahi Isa daga jahar Kano a tarayyar Najeriya, kuma ya bayyana irin fahimtarsa game da kasar Sin, da kuma irin hasashen da yake ganin masana tattalin arzikin duniya suka yi dangane da irin bunkasuwar da kasar Sin ke samu da irin matsayin da kasar Sin ke da shi ta fuskar karfin tattalin arziki a duniya baki daya, ga cikakkiyar hirar tasu.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China