in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tashar ruwa ta Ningbo-Zhoushan na kokarin samun ci gaba bisa shawarar ziri daya da hanya daya
2018-04-16 07:52:10 cri
Jama'a masu sauraro, assalamu alaikum, barkanmu da sake kasancewa a cikin shirinmu na "Allah daya gari bamban", shirin dake zuwa muku kai tsaye daga nan sashen Hausa na gidan rediyon kasar Sin tare da ni Jamila, to a yau za mu yi muku bayani kan kokarin da ake wajen kara habaka tashar jiragen ruwan teku ta Ningbo-Zhoushan ta lardin Zhejiang dake kudu maso gabashin kasar Sin domin biyan sabbin bukatu yayin da ake aiwatar da shawarar ziri daya da hanya daya.(Jamila)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China