Bikin Qingming yana daya daga cikin bukukuwan gargajiya masu muhimmanci na Sinawa gida da kuma ketare. Bikin ya samu asalinsa ne daga shekaru sama da 2500 da suka wuce, bikin kuma da ya kasance bikin tunawa da magabatan da suka riga mu gidan gaskiya. A biyo mu cikin shirin, domin jin karin bayani.(Lubabatu)