in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wang Yang ya zama sabon shugaban CPPCC
2018-03-14 19:20:49 cri

Yau ne aka zabi Wang Yang a matsayin shugaban kwamitin majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin wato CPPCC karo na 13 ta hanyar kada kuri'a.

Bugu da kari, a yammacin yau din ne aka gudanar da cikakken taro na 4 na zaman taron farko na kwamitin majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin wato CPPCC karo na 13, inda aka zabi shugaban kwamitin, da mataimakan shugaban, da sauran zaunannun mambobin kwamitin. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China