in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Labarin wani kantin sayar da kofi a birnin Quanzhou
2018-02-11 14:15:54 cri
A cikin shirinmu na yau, bari mu leka birnin Quanzhou dake lardin Fujian a kudancin kasar Sin, domin mu fahimci yadda wannan birni yake, shi dai birnin Quanzhou ya kasance mai matukar janyo hankulan jama'a daga sassa dabam dabam na duniya, sakamakon irin matsayin da wannan birni yake dashi ta fuskar abubuwan tarihi, a matsayinsa na yanki mai dadadden tarihi, birnin Quanzhou ya shahara matuka, kasancewarsa a nan tushen kafa harkokin cikin siliki na kan teku, shekaru sama da dubu da suka shude.(Kande Gao)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China