Kwanan nan ne ake murnar bikin bazara wato Spring Festival a Turance a nan kasar Sin. Akwai bukukuwa da dama a kasar Sin, daga cikinsu bikin bazara ne ya fi kasaita kuma ya fi muhimmanci ga al'ummar Sinawa. Bikin ya kan zo ne lokacin da Sinawa ke ban kwana da tsohuwar shekara tare kuma da shiga cikin sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyarsu. A kasance tare da mu cikin shiri, domin samun karin haske dangane da bikin.(Lubabatu)
180216-bikin-bazara-na-Sinawa-Lubabatu.m4a
|