in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta dora muhimmanci ga aikin ceton jirgin ruwan dakon mai samfurin "Sanchi"
2018-01-16 20:54:05 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya bayyana a gun taron manema labaru da aka gudanar a yau 16 ga wata a nan birnin Beijing cewa, Sin ta dora muhimmanci ga aikin ceton jirgin ruwan dakon mai samfurin "Sanchi", kana tana namijin kokarin hadin gwiwa tare da bangaren kasar Iran a aikin.

Mr. Lu Kang ya ce ba gaskiya ba ne cewa wai Sin ba ta yi kokarin gudanar da aikin ceton jirgin ruwan na "Sanchi" ba. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China