in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana yaki da talauci a yankin Youyizhong na filin ciyayin Horqin dake jihar Mongolia ta gida ta kasar Sin
2018-01-21 10:12:13 cri

Jama'a masu sauraro, assalamu alaikum, barkanmu da sake kasancewa a cikin shirinmu na "Allah daya gari bamban", shirin dake zuwa muku kai tsaye daga nan sashen Hausa na gidan rediyon kasar Sin tare da ni Jamila, to a yau za mu kawo muku bayani game da kokarin da mahukuntan yankin Youyizhong na filin ciyayi na Horqin dake jihar Mongolia ta gida ta kasar Sin ke yi domin yaki da talauci, tare kuma da samun wadata.(Jamila)


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China