in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Malama Chunxiao, mai yada al'adun abinci masu dadi na kasar Sin
2018-01-02 19:50:23 cri
A duk lokacin da aka ambaci batun raya sana'a, abu na farko shi ne wace irin sana'a ko fanni ne za a zaba? Wannan ita ce matsala ta farko da masu sha'awar raya sana'a su kan fuskanta. Kuma bayan an tabbatar da sana'ar da ake sha'awa, to ko za a tsaya a kan wannan sana'a, ko za a yi kokarin neman wasu sana'o'in? Game da haka, madam Li Chunxiao ta ba da amsa cewa, "ba zan canja wata sana'a ba, Ina nan a kan sana'ar da na zaba har tsawon rayuwata". To, wace ce Li Chunxiao? Kuma wane irin sana'a ce take yi? A cikin shirinmu na yau, za mu kawo muku labarin wannan mata.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China