in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
ORANGE DAY: shirin kokarin kawo karshen cin zarafin mata
2017-12-12 14:50:46 cri

Shirin Sakatare Janar na MDD mai taken hada kai domin kawo karshen cin zarafin mata da hukumar kula da harkokin mata ta MDD ke kula da shi, ya ayyana ko wacce ranar 25 na ko wanne wata a matsayin ranar wayar da kai da kare cin zarafi da musgunawa mata da 'yan mata, wanda aka yi wa lakabi da ranar Orange wato 'Orange Day'.

Ranar 'Orange Day' na karfafawa mutane a fadin duniya sanya tufafi ko kayan ado mai launin Orange wato Launin Lemu. Launin lemun na alamta haske da kyakkyawar makoma da babu cin zarafin mata.(Kande)


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China