in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Labarin yadda Luo Fuhua 'yar kabilar Li Su take raya sana'a
2017-12-10 11:31:15 cri
A kauyen Hecun na gundumar Binchuan ta lardin Yunnan, akwai gine-gine biyu masu jawo hankulan mutane sosai, akwai wanda aka gina da itace na musamman, akwai kuma daya ginin mai hawa biyu. Dukkan gine-ginen biyu gida na Luo Fuhua, yar kabilar Li Su, nan ne ta soma sana'arta ta yawon shakatawa a gidan manoma mai salon musamman na kabilar Li Su, inda ta kafa kamfanin saka kyalle na hannu mai suna Huo Caobu. To, masu sauraro, a cikin shirinmu na yau za mu kawo muku bayani game da labarin Luo Fuhua.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China