in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tattaunawa da gwamnan jihar Taraba Mr. Darius Dickson Ishaku (B)
2018-01-31 06:40:26 cri
A cikin shirin Sin da Afirka na wannan mako, za mu ci gaba ne da kawo muku hirar da abokin aikinmu Saminu Alhassan ya yi da gwamnan jihar Taraba dake tarayyar Najeriya Mr. Darius Dickson Ishaku, wanda a kwanakin baya ya halarci taron baje kolin kayayyakin da masana'antu ke sarrafawa, da wadanda ake bukata domin bunkasa ayyukan masana'antu na kasashen ketare, karo na 9 wanda kasar Sin ke shiryawa.

A yayin zantawar ta su, gwamna Ishaku ya tabo batun irin kyakkyawar alakar dake tsakanin tarayyar Najeriya da Sin, da ma irin fatan sa ga ci gaban wanzuwar wannan alaka.


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China