in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tattaunawa da Lawandi Ibrahim Datti wanda ke nazarin kimiyyar tsirrai a wata jami'ar dake birnin Fujian na kasar Sin
2018-01-16 10:49:11 cri

A wannan mako, shirin Sin da Afirka ya samu zantawa ne da wani dalibi mai suna Ibrahim Lawandi Datti, wanda a halin yanzu yake karatun digirinsa na uku a jami'ar nazarin aikin gona da gandun daji ta Fujian dake nan kasar Sin, kuma a halin yanzu ya fara wani bincike akan alfanun da ciyawar lemar kwadi ke da shi wajen samar da nau'ikan abinci mai gina jiki da sarrafa ta wajen hada magunguna da kuma amfaninta wajen kiyaye kwararowar Hamada.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China