in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An fara bikin 'ChinaTravel' a kasar Afrika ta kudu
2017-10-19 20:01:58 cri
Jiya Laraba ne, aka bude bikin nuna fina-finan kasar Sin a kasashen Afirka wato ChinaTravel a takaice a wata makarantar midil dake birnin Cape Town na kasar Afirka ta kudu.

A yayin kaddamar da bikin, karamin jakadan kasar Sin dake Cape Town Song Jun ya ce, bikin zai karfafa cudanyar al'adu tsakanin Sin da kasashen Afirka. Kana ya nuna cewa, kamar yadda aka tsara, za a nuna fina-finai sau dubu 30 a kasashe 20 na Afirka nan da shekaru 3 masu zuwa. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China