in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Amina Jummai Gimba da gidauniyarta ta Farid (I)
2017-09-19 09:30:08 cri

A kwanakin baya ne, wakiliyarmu Fa'iza Mustapha ta samu damar yin hira da Hajiya Amina Jummai Gimba, wata baiwar Allah da ta samu da, wanda ya kamu da cutar lalurar raguwar tunani, wato AUTISM a bakin Turawa. Wannan bai sa Hajiya Amina ta karaya ba, a'a sai ma ta samu karfin gwiwwa har ta kafa wata gidauniyar musamman domin taimaka ma sauran yara masu wannan lalura.(Kande Gao)


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China