in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Husseina Akila Banshika: ya kamata a kara mutunta 'yan jarida a Najeriya
2017-09-12 13:36:20 cri

A kwanakin baya ne, wakiliyarmu Fa'iza Mustapha ta yi hira da Madam Hussaina Akila Banshika, mataimakiyar Darekta a gidan rediyon tarayyar Najeriya dake Abuja. A yayin hirar Madam Hussaina ta bayyana tarihin aikinta na jarida, kana ta bayyana ra'ayinta game da matsalar cin zarafi da 'yan jarida ke fuskanta a Najeriya.(Kande Gao)


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China