in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Masallacin da ya fi nisa a kudancin kasar Sin
2017-08-26 12:57:08 cri
A kowace ranar Jumma'a, da misalin karfe 12 na rana, ake jin kiran sallah daga wani masallacin da ke garin Sanya na lardin Hainan da ke kudancin kasar Sin. Ba da jimawa da kiran sallah kuma, sai mutane sun yi ta zuwa har su cika masallacin.

Masallacin yana kauyen Huihui da ke garin Sanya, kauyen tare da wani kauye na daban da ke dab da shi tare ana kira su kauyukan 'yan kabilar Hui, wadanda kuma suka kasance matsuguni na 'yan kabilar Hui da ya fi nisa a kudancin kasar Sin, inda kuma 'yan kabilar sama da dubu 10 ke da zama.

A kasance tare da mu cikin shirin, domin jin karin bayani.(Lubabatu)


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China