in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Malama Pan Yulian da daliban ta sama da 2000
2017-09-05 12:17:17 cri
A jihar Xinjiang mai ikon aikawatar da harkokin kanta ta kabilar Uygur, akwai wata tsohuwa mai suna Pan Yulian, wadda shekarunta na haihuwa sun kai sama da 70, mazauna wurin suna kiranta malama Pan. A cikin shekaru 20 da suka gabata, malama Pan ta himmatu wajen koyar da yaran kyauta, Ilimin da wadannan yaran suka samu ya sauya makomarsu matuka. A cikin shirinmu na yau, za mu yi muku bayani game da malama Pan da wadannan yara fiye da 2000 da ta ke koyarwa.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China