in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Husseina Akila Banshika: Ziyarata a Sin ta burge ni sosai
2017-08-01 15:00:33 cri

A makon jiya, Tawagar kungiyar editocin Tarayyar Najeriya ta kawo wa kasar Sin ziyara, inda suka ziyarci Beijing da Tianjin don ganam ma idanunsu kan ci gaban kasar Sin a fannoni daban daban, musamman ma a fannin yada labarai. Wakiliyarmu Fa'iza Mustapha ta samu damar yin hira tare da Madam Husseina Akila Banshika, mataimakiyar shugaban Gidan rediyon Tarayyar Najeriya, kuma wata mamba ce ta tawagar kungiyar editocin Tarayyar Najeriya. A cikin hirar, Madam Husseina ta bayyana burgewar da ta samu cikin wannan ziyarar.(Kande)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China