in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyara da wakiliyarmu ta kai kwalejin kwankwaso na koyon Sinanci dake Kano a Najeriya
2017-08-15 09:23:11 cri
Kwanan baya, wakiliyar mu dake birnin Abuja a tarayyar Najeriya Amina Xu ta kai ziyara wata makaranta dake Kano a Najeriya, wato kwalejin kwankwaso na koyon Sinanci, inda ta gana da wasu dalibai wannan kwaleji. Daga bisani Amina Xu ta aiki mana yadda hirar su ta kasance da daliban. Kuma a yau shirin namu zai kawo muku bayani ne game da wadannan dalibai.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China