in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Malama Wan Chunxiang dake tsayawa kan ba da ilmi a yankin tudu na lardin Qinghai dake yammacin kasar Sin
2017-07-11 20:05:22 cri
Makarantar firamare ta al'umma ta gundumar Maqin tana yankin Guoluo na lardin Qinghai dake yammacin kasar Sin. An kafa makarantar ce a shekarar 1959, kuma tana da dalibai 940 da malamai 42. Mazauna wurin su kan ce, makarantar firamarer shi ne wuri mafi ni'ima a yankin Guoluo, sakamakon kokari da kaunar da malaman makarantar su ke nuna wa dalibai. To, masu sauraro, a yau za mu yi muku bayani game da wata malama daga cikin malaman makarantar mai suna Wan Chunxiang.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China