in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xu Rongrong: Kokarin shigar da salon al'adun gargajiyar kasar Sin cikin tsare-tsaren rigar mata ta gargajiyar kasar wato Qi Pao
2017-07-04 10:27:50 cri


Masu sauraro, Qi Pao wata rigar mata ta gargajiyar kasar Sin ce, A shekaru 80 na karnin da ya wuce, majalisar gudanarwar kasar Sin ta tabbata cewa, Qi Pao ta kasance rigar biki ta jami'an diplomasiyya mata za su rika sakawa. Har ma a shekarar 2011, fasahar dinka rigar Qi Pao da hannu ta kasance daya daga cikin abubuwan tarihin al'adu da ake gada daga kakani kakani ba na kayayyaki ba karo na uku na kasar Sin. Kwanan baya, wakilinmu ya kai ziyarci madam Xu Rongrong, wadda tsara rigar ta Qi Pao, inda ta bayyana cewa, al'adun kasar Sin na da dogon tarihi, don haka ana iya nuna abubuwan al'adun gargajiyar kasar ta hanyar tsara rigar Qi Pao, haka jama'a daga kasar Sin da kasashen ketare ba kawai suna fahimtar halin musamman na rigar Qi Pao ba, har ma suna iya fahimtar al'adun kasar Sin. Masu sauraro, a yau za mu kawo muku bayani game da labarin Xu Rongrong don fahimtar yadda take tsara rigar Qi Pao.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China