Fa'iza Mustapha: Watan Ramadan na farko gare ni a nan kasar Sin
2017-06-27 13:27:33
cri
Yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gayyato Fa'iza Mustapha, koda yake yanzu ta zama 'yar gari ita ce abokiyar aikinmu a nan sashen hausa, mu ji yadda take yin azumi na farko a nan kasar Sin, kuma yadda musulmai Sinawa ke yin azumi a idanunta.(Kande Gao)