in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Injiniya Ramatu Aminu Ahmad
2017-06-12 15:54:28 cri

Yau shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gayyato wata bakuwa mai suna Injiniya Ramatu Aminu Ahmad, shugaba mai barin gado ta kungiyar injiniyoyi mata a Kano da ke Tarayyar Najeriya.

A tattaunawarta da wakiliyarmu Amina Murtala, ta bayyana tarihin rayuwarta, da kuma kungiyarta ta injiniyoyi mata da ke Kano. Inda kuma ta jaddada muhimmancin kara kwarin gwiwar mata wajen sa hannu cikin aikin kimiyya da fasaha, sa'an nan ta ba da shawara kan hanyoyin da ya kamata a bi domin cimma wannan buri. (Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China